iqna

IQNA

Halin da ake ciki a Falasdinu
Bayan kazamin harin kasa da makami mai linzami da mayakan Palasdinawa suka kai kan yankunan da aka mamaye, kwamitin sulhu na MDD na gudanar da wani taron gaggawa a yau. A gefe guda kuma dakarun gwagwarmayar na Lebanon sun kai hari kan sansanonin sojojin yahudawan sahyoniya da dama.
Lambar Labari: 3489941    Ranar Watsawa : 2023/10/08

Tehran (IQNA) Wani mamba a ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu Hamas ya jaddada cewa dole ne a cika sharuddan da suka gindaya a duk wata yarjejeniya ta musayar fursunoni da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3488030    Ranar Watsawa : 2022/10/18